Yin Hotuna Babu Rigar Nono Ya Janyowa Maryam Yahaya Zagi

Yin Hotuna Babu Rigar Nono Ya Janyowa Maryam Yahaya Zagi.... 











Babbar jarumar kannywood Maryam yahaya jiya ta daura wasu sabbin hotunan ta wanda shaf din surar jikin ta ya bayyana. Bata jima da daurawa ba ta goge su kan Instagram.

Saboda kowa daga cikin mabiyan ta Allah wadai yake da wannan shiga da tayi, jarumar daily tayi tunanin goge hotunan amma mutane sun riga da sunyi download kan wayarsu.

Wadannan sune hotunan: 
























Post a Comment

0 Comments