Fashi Da Makami Suka Kama Wani Matashi – Janzakitv

Fashi Da Makami Suka Kama Wani Matashi – Janzakitv.... 













Innalillahi yadda masu garkuwa da mutane sukeyiwa mutum idan sun kama shi yayin da ba’a biya kudin fansar mutum ba daga gare su, tabbas hakan tana faruwa.

Cikin wannan videon da mu kazo muku dashi zaku kalli yadda irin hakan take faruwa a zahiran ce musamman cikin yankunan mu, na arewa maso gabas.

Domin kallon wannan videon da mu kazo muku dashi zaku kalli videon a kasa domin ganewa idanuwan ku a halin yanzu. 

Post a Comment

0 Comments