Saurayina ya ce dole sai na yarda ya sadu dani don ya tabbatar ni budurwa ce kafin ya aure ni—Murjanatu

 Saurayina ya ce dole sai na yarda ya sadu dani don ya tabbatar ni budurwa ce kafin ya aure ni—Murjanatu....... 

Saurayina ya ce dole sai na yarda ya sadu dani don ya tabbatar ni budurwa ce kafin ya aure ni—Murjanatu 

Yace ba zai turo ayi maganar aurena da shi ba dole sai na yarda ya sadu dani don ya tabbatar ni budurwa ce idan ina so ya aure ni, ni kuma ina matukar son sa don Allah ku bani shawara— "In ji Murjanatu Ibrahim kamar yadda ta bayyana a wani faifan bidiyon da ta fitar 

Post a Comment

0 Comments