Innalillahi Kotu Ta Aike Da Murja Ibrahim Kunya Gidan Yari

Innalillahi Kotu Ta Aike Da Murja Ibrahim Kunya Gidan Yari........ 













Kotu ta aike da Murja Kunya zuwa gidan yari

Kotun shari’ar Muslunci da ke Filin Hoki a Kano ƙarƙashin mai Shari’a Abdullahi Halliru ta aike da Ƴar TikTok ɗin nan Murja Ibrahim Kunya zuwa gidan yari.

Lauya Barrister Lamiɗo Abba Soron Ɗinki ya karanto mata ƙunshin tuhume-tuhumen da ake mata wanda ta musanta.

  Ana zargin Murja da ɓata suna da barazana ga Aisha Najamu ta Izzar So da kuma Ashiru Idris wanda dukanninsu abokananta ne. 

Post a Comment

0 Comments