Shin da gaskene mahmud zai dawo cikin film din labarina kuwa

Shin da gaskene mahmud zai dawo cikin film din labarina kuwa ..... 











Assalamu alaikum barkanmu da dare dafatan kowa yana cikin koshin Lafiyan 

Film din Labarina film ne wanda a yanzu babu kamarsa a kannywood, 

Wasu sunacewa mahmud shine rabagardama, 

Amma wasu basa tinanin Mahmoud zaidawo film din 

Sabot da annunashi ya mutu amma hanzari ba guduba.... 

Kalli kadan saga cikin Shirin👇👇

 

Post a Comment

0 Comments