La,ilaha,illah kalli wani Yaro da wata cuta Mai kumbura ciki Allah kabashi lafiya.

 La,ilaha,illah kalli wani Yaro da wata cuta Mai kumbura ciki Allah kabashi lafiya.

La,ilaha,illah kalli wani Yaro da wata cuta Mai kumbura ciki Allah kabashi lafiya.

Allah sarki abun tausayi kalli yadda cikin wan Nan yaron yayi Allah sarki yaran Yana cikin wani Hali Allah ubangiji kabashi lafiya Allah Mai cuta da magani.

Tabbas Allah shine wanda yayi cuta da magani yake dorawa bayinsa domin nuna isarsa da ikonsa akan kowa Allah baiyi cuta Dan zaluntar wani bawansa ba yayi cutane domin samun sauki ga bawansa.

Allah cikin ikonsa ya jarrabi wan Nan yaran da wata cuta Mai kumbura ciki Allah sarki Muna rokon Allah ka bashi lafiya shida sauran marasa lafiya Baki daya ameen.

Post a Comment

0 Comments