Kalli video dan Kasan Yadda zaka Gamsar da mace da wuri cikin saduwa

Kalli video dan Kasan Yadda zaka Gamsar da mace da wuri cikin saduwa..














Matsalar bawai budurci bane ko saduwa …

 

Yanmata dayawa basu samun hali nagari da zai tallafawa budurcinsu domin zama yayi kyau wassu kuma suna alfahari da hakan domin abunda da zasu iya kaiwa mazajensu kenan gidan aure

Ku tuna bakowa bace ake xina da ita a layi sannan ta rasa budurcinta, wassu sun rasa.

 

Kuma bayan budurcinki, meye kuma zaki iya bawa mijinki?

 

– Zaki iya tallafamar spiritually?

– Zaki iya tallafamar physically?

– Yaya tallafamar mentally kuma?

 

Babu abinda kikayi sai roqon kudin jaka, takalma, sutura, da kuma fita kashe kudi batareda dalili ba.

 

Shin kin ta6a zamar da Gayenki domin nunamar ya daina kashe miki kudi domin gyara future dinshi?

 

Shin Gayen naki ya ta6a ganinki a matsayin wacce zaiyi zama na amana da ita?

 

Sau nawa ya ta6a shiga halin rudani yazo gareki domin neman shawara?

SADUWA, SOYAYAYA, BUDURCI !!!…

 

Yanmata dayawa suna qorafin cewa Gayu sukan Kaurace musu da zarar sun nemi su sadu dasu sunqi, wassu kuma sukanyi qoqarin bayarda budurcinsu ga Gayu don kawai kada su gujesu.

 

– Bari nayi 6alo-6alo anan . Budurci bashine ke zama dalilin da Gayu ke guduwa ba kadai, dukda cewa Gayu dayawa suna buqatar saduwa da macen, idan basu samu daman hakan ba, sai su gudu …

Keba karuwa ammana kina tara Gayu a kofar gidanku da sunan farin jini.

Suma masu kai budurci gidan aurensu su sani kina kaiwa gidan auren shikenan budurcin ya kau, ammana halinki nagari shine zaici gaba da wanzuwa.

 

Tabbass kowa yanada nashi gazawar.

 

AMMA….

 

Yi qoqari kizamto irin mace wacce kowani namiji zaiyi kewa idan akace babu ke tattare dashi.

 

Yi qoqari kizamto irin mace wacce Manzon Allah sallallahu alaihi wasallam yace irin Macen aljannah kenan.

 

Gina Gayenki irin yadda kikeso yazama ki daina neman miji ready-made.

Ki tusa kanki ga wannan ready-made Gayen dakika gani da kudi domin kinaga zaki more, Watarana zakiji labarin kanki da gori daga gareshi wanda baki ta6a tsammani ba.

 

– Tare dake muka nemi arzikine?

 

– Tunda kika shigo gidannan meye naci gaba kika kawomin?

 

Mata ku kiyaye kwadayin abun hannun Gayu domin duk wanda ya hau motar kwadayi, zai sauqa a tashar wulaqanci.

 

Allah Ya mana jagoranci.

MENENE BUDURCI?

 

Budurci (Hymen) wata tsokar namace marar kauri wadda ta rufe kaso mafi yawa na farjin mace daga ciki kadan wanda ya hade da karamin dumbaru, wanda yake yagewa sakamakon saduwa ko wani abu daban, yagewarsa na haifar da zuban jini kadan tareda jin zafi. Ana samun karamar kofa daga saman Budurci saboda fitan jinin al’ada. Idan budurci ya yage baya komawa.

 

ABUBUWAN DAKESA MACE TA RASA BUDURCINTA

1- Jima’i

2- Sanya yatsa (fingering) ko wani abu tahanyar Istimna’i (masturbation) ko wani abu ta hanyar jinya kamar “Speculum”.

3- Hatsari

4- Hawa keke

5- Wasanni ware qafa da tsalle

6- Daukar abu mai nauyi.

DOLENE MACE TA ZUBAR DA JINI ALOKACIN SADUWAR FARKO?

Wasu maza suna ganin matuqar jini bai fito daga gabantaba alokacin saduwar farko to ita ba budurwa bace wanda wannan mummunar tinanine, kamar yanda muka ambat akwai abubuwa dayawa dasukesa mace ta rasa budurcinta sannan yakamata kasani wasu matamma ana haifarsu babu budurci ko budurcinsu qaramine sosai.

Ana buqatar macenda ta rasa budurcinta kafin aure ta dage sosai kulawa da al’aurarta saboda saurin kamuwa da infection
KAMAR yadda ake aure, haka ma ake saki. Wasu lokutan shi saki zuwa kawai ya ke yi ba tare mace ta yi tsammanin sa ba saboda rashin tasirin abin da ya haddasa saki.

Ga wasu shawarwari da duk wata sabuwar bazawara za ta yi amfani da su domin inganta rayuwar ta:

1: Ki mai da lamarin ga Allah: 

Ki sani, mutuwar auren ki ba ita ce tashin alkiyamar ki ba. Sau tari wani sakin shi ne zai zame maki alheri. Don haka ki tattara lamuranki ki damƙa wa Allah. Kada ki zargi kowa a kan mutuwar auren ki ko da kuwa ya bayyana wani na da hannu a ciki.

2: Ki Riƙa Shiga Mutane: 

Ki guji kaɗaita kan ki saboda auren ki ya mutu. Shiga cikin mutane ki yi rayuwar ki kamar yadda duk wata ‘ya mace ta ke yi. Yawan kaɗaita kai zai iya jawo maki faɗawa wasu tunanin da za su iya yi wa lafiyar ki da rayuwar ki illa.

3: Ki Kula Da Jikin Ki: 

Kada ki ce tunda auren ki ya mutu za ki daina kula da jikin ki. Yi kwalliyar ki, ki gyara jikin ki. Kashe ɗauri musamman idan za ki fita unguwa.

4: Samu Abin Yi:

Idan da man ki na da sha’awar karatu kuma ki na da damar yi, shiga makaranta.

Idan kasuwanci ko sana’a za ki yi, dage ki yi. Kada ki sake ki zauna haka yadda za ki dogara da iyayen ki ko zawarawan ki.

5: Kada Ki Manta Da Abin Da Ya Kashe Maki Aure:

A kullum ya zama ki na ɗaukar abin da ya kashe maki aure da muhimmanci, ba ki manta da shi ba ki sake yin kuskure.

Wani lokacin maza ne ke ƙirƙiro matsalar da su ke neman hanyar sakin mace. Wasu lokutan mugayen halayen mata ke jawo masu saki. Ko ma dai menene dalilin mutuwar auren ki, kada ki yi sakaci da shi domin kauce wa gaba.

6: Bai Wa Wasu Mazan Dama:

Wasu matan kuskure su ke na ƙin kula wasu mazan da su ke son su da aure bayan auren su ya mutu. Sam, ba duk ba ne maza halayen su ya ke ɗaya ba. Kada ki yi wa wani hukunci da laifin wani. Don haka bai wa wasu mazan dama cikin kiyayewa domin ganin yadda za su taka tasu rawar.

7: Ki Danne Sha’awar Ki:

Kuskuren da wasu mata zawarawa su ke yi shi ne na kasa danne sha’awar su ta jima’i bayan auren su ya mutu. Hakan ya sa duk namijin da ya zo da zancen aure ko soyayya sai kawai ki sakar masa gaban ki. Daga bisani ki kasa samun mai son auren ki na gaskiya. Tabbas, macen da ta riga ta san daɗin jima’i haƙurin rashin sa sai ta jure, sai dai kuma wannan jimirin shi ne mutuncin ta.

8: Ki Yarda Da Sulhu: 

Wasu lokutan bayan an rasa abin da ake da shi ne ake gane muhimmancin sa.

Kada ki ce ba za ki bai wa tsohon mijin ki dama ba idan ya zama ya nemi ku yi sulhu. Ya na iya yiwuwa a wannan karon ya fahimci kuskuren sa kuma zai gyara. Ci gaba da zama da gidan da ki ka saba idan akwai fahimta ya fi zuwa sabon gidan da sabuwar rayuwa za ki soma da su.

9: Ki Yi Don Allah:

Idan za ki koma gidan ki, ki koma saboda Allah da kuma zuciya ɗaya. Hakan idan akwai dalilin da zai hana ki komawa ya zama hujjar da za ki bayar saboda Allah, ba saboda son rai ba.

10: Kada A Yi Maki Tarko Da Yaran Ki:

Tabbas, yara su na da matuƙar shiga rai, musamman wajen uwa. Sai dai kada hakan ne zai sa ki nace ki na son komawa gidan mijin ki. Shi aure ba a zaman sa saboda yara, ana yin sa ne saboda Allah domin ibada ne. Muddin ba zai yiwu a samu gyara a abin da ya jawo maki matsala da mijin ba, idan kin koma saboda yara wahala da matsalar ba gyaruwa za su yi. Su yara ko ki na raye ko ba ki raye za su rayu. Idan uban su ko wata matar ki gidan ta nemi cutar da su damƙa su hannun wanda ya ba ki su, zai kare su. A matsayin ki na mutum ki na son kema ki more rayuwar auren ki ne kamar yadda duk wata mace ke yi, amma ba ki musguna wa kan ki saboda yaran ki ba.

Allah Yasa Mu Dace Ameen Kuyi Share.

Post a Comment

0 Comments