Innalillahi wa'Innailairrajuun Allah yayiwa babban jarumin barkwanci kamal aboki Rasuwa

 Innalillahi wa'Innailairrajuun Allah yayiwa babban jarumin barkwanci kamal aboki Rasuwa ..













Innalillahi wa'Innailairrajuun Allah yayiwa babban jarumin barkwanci kamal aboki Rasuwa .


Anyi rashi babban mutuwar kamal aboki ta jijjiga mutane sosai .


Muna Rokon Allah yayi masa gafara.
Allah ya karbi bakoncinsa yasa mutuwace hutu a gareshi.


Rayuwa ba tabbas yan uwa muji tsoron Allah mu gyara kusakurenmu mu tuba zuwa ga Allah shikuma Allah ya yafe mana.


Mutuwa ba ruwanta da tsoho ko yaro ko mayashi idan lokacinka yayi za Azo a dauki ranka ba da izininka ba .


Dan Allah yan uwa muji tsoran Allah. 
Allah kasa tamu idan tazo muyi kyakkyawan karshe 🤲.


Mungode da ziyarar wannan shafin me albarka.



Post a Comment

0 Comments