Amarya ta rasa Ido ɗaya ana tsaka bikinta sakamakon duka da ‘yan ƙato da gora suka mata

Amarya ta rasa Ido ɗaya ana tsaka bikintasakamakon duka da ‘yan ƙato da gora suka mata..... 









Wata Amarya mai suna Khadija Abdullahi ta makance a ido ɗaya sakamakon zabga mata gora da ‘yan ƙato da gora suka yi

Wannan ibtilain dai ya faru da Khadijah ne ana tsaka da shaglin bikin ta a unguwar Ɗantamashe da ke Kano.

A cewar Khadija Ƴan kungiyar sintiri na Vigilante na unguwar su ka yi mata wannan aika-aikan lokacin da suka zo raraka ana tsaka da kidan DJ.




Post a Comment

0 Comments