Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Matashi Ya Kashe Kishiyar Mahaifiyar sa tare da Yarta Me Shekaru 8 a Jahar Kano

 Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Matashi Ya Kashe Kishiyar Mahaifiyar sa tare da Yarta Me Shekaru 8 a Jahar Kano..





Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Matashi Ya Kashe Kishiyar Mahaifiyar sa tare da Yarta Me Shekaru 8 a Jahar Kano

Da yammacin yau headquarter ‘yan sanda dake bompai tayi holen wani yaro dan shekara 20 me suna gaddafi wanda ake zargi da kashe matar baban sa me tsohon ciki da kanwarta jiya a unguwar rijiyar zaki dake birnin kano.

Gaddafi yace yayi amfani da screwdriver ne wajen kashe matar baban nasa me suna rabi’atu me shekaru 24 inda yadinga caccaka mata a wuya da goshi har seda ta mutu sannan ya dauko zanin atamfa ya shaqe kanwarta itama har seda tadena numfashi.


An kama Gaddafi awani kango yana shirin barin kano mintuna kadan da kashe rabi’a matar babansa da kanwarta nawwara me shekara 8.


Post a Comment

0 Comments