Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Yar Shekara Hamsin ta Hallaka Kishiyar ta Ayayin da suke Dambe

 Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Yar Shekara Hamsin ta Hallaka Kishiyar ta Ayayin da suke Dambe..





Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Yar Shekara Hamsin ta Hallaka Kishiyar ta Ayayin da suke Dambe.

Jaridar Tsalle daya sun ruwaito Yadda wata Mata Mai Kimanin Shekaru 50 ta Hallaka Abokiyar Zaman ta A yayinda suke goge raini.

Yan sanda a jihar Bauchi sun cafke wata mata mai suna Amina Guguwa, yar shekara 50 kan zargin sheke kishiyarta Amina Koli yar shekara 60.

Wacce ake zargin tana tsare a halin yanzu kuma za a gurfanar da ita a kotu da zarar an kammala bincike.

Post a Comment

0 Comments