Yanzu Yanzun Nan Gobara Ta Tashi A Dakunan Dalibai Na Jami’ar Danfodiyo Dake Sokoto

 Yanzu Yanzun Nan Gobara Ta Tashi A Dakunan Dalibai Na Jami’ar Danfodiyo Dake Sokoto .

Yanzu Yanzun Nan Gobara Ta Tashi A Dakunan Dalibai Na Jami’ar Danfodiyo Dake Sokoto

Jaridar Rariya ta ruwaito rahoton Kamar haka:
Yanzu Yanzun Nan Gobara Ta Tashi A Dakunan Dalibai Na Jami’ar Danfodiyo Dake Sokoto

Dakuna mai lamba 10, 9, 8, 7 a gungu na P, DV Hostel, sun kama da wuta, sun kone.

Bayan haka ɗakunan da suke maƙwabtaka da ɗakunan da wutar ta kama, abun ya zo da sauƙi bayan motar yan kwana-kwana tazo ta kashe wutar. Allah ya ƙara karewa ya kawo saukin wannan iftila’i.

Post a Comment

0 Comments