Tir Da wannan Da Tace Ba Ita bace, Amma Allah yafita Ga Bidiyo ya fito…

 Tir Da wannan Da Tace Ba Ita bace, Amma Allah yafita Ga Bidiyo ya fito…






Babbar magana Tabbas idan da ranka ba abin da bazaka gani ba wai ace kamar wannan duk mutuncin ta da ake gani ace wai an kamata tana irin wannan abin, Ubangiji Allah Ya sa mu dace

Ke duniya ina zakije da mu, kullum sabbin abubuwa ke ta bullowa jiya wancan yau wannan gobe kuma wani na daban Wata baiwar Allah ce tayi bikin zagayowar Ranar Haihuwarta

wannan da kuke gani shine Salon murnar da ta nuna kullum abubuwan kara karuwa Sukeyi sede mucigaba da adduoi kawai kuma mu gyara halayen mu, Ubangiji Allah Ya bamu iko Ameen

Wannan da kuke gani yar kudu ce ba yar arewa bace Kuma ita din ba musulma bace ba, Wannan fasadi da ake ta tabkawa a ban kasa Ubangiji Allah Ya Shiryar da mu baki daya

Saboda ba iya su arnan ke aikatawa ba har ma da mu musulmi wannan yafi kome ma cin ran domin idan wanda bai san abu ba yayi, mu yan Adam zamuyi masa uzurin Rashin Sani wato (Jahilci)

amma idan wanda ya sani me ya aikata fa, shi kuma sakaki ne.

Share this:
More
Related

Babbar magana Wane irin abin kunya ne wannan, ace An kama ka ka saci kudin sadaki…
December 5, 2022
In "Hausa News"


Tir Kashi, Tabbas wannan ya cika maciyin amanar kasa wanda ba a tabayin kamar shi ba, Shiga ka gani, Wannan soja ne…
December 22, 2022
In "Hausa News"


Tir da wannan mummunar aikin, Shiga ku kalli Bidiyon, Allah kayi mana maganin wadannan miyagun mutane, Ameen.
December 23, 2022
In "Hausa News"

 0 2
← Babbar magana Wane irin abin kunya ne wannan, ace An kama ka ka saci kudin sadaki…Babbar magana, Allah Sarki ku kalli Bidiyon wannan bawan Allah da Mat… →
Leave a Reply
Your email address will not be published. Required fields are marked *

Comment *

Name *

Email *

Website

 Save my name, email, and website in this browser for the next time I comment.

EDUCATION
Wannan sashe ne da zai dinga

Ya Allah Kayi mana maganin ire iren wadanan mutanen duka, Ameen, yan Sanda sun samu nasarar, shiga ku kalli Bidiyon…
Hausa News 
Ya Allah Kayi mana maganin ire iren wadanan mutanen duka, Ameen, yan Sanda sun samu nasarar, shiga ku kalli Bidiyon…
 December 31, 2022 Brr. 0
InnaLILLAHI Wa Inna Ilaihi Rajiun InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun masha Allah jamian yan Sanda sun samu nasarar cafke wasu

Share this:
More
Kalli yadda tayi kasa da kanta kamar ba ita ba, Shiga ku kalli Bidiyon yadda ta sheke kishiyarta ta hanyar…
Kalli yadda tayi kasa da kanta kamar ba ita ba, Shiga ku kalli Bidiyon yadda ta sheke kishiyarta ta hanyar…
 

Post a Comment

0 Comments