Masha Allah gwanin Sha’awa tsohuwar jarumar Kannywood Fati Ladan tare da Mijin ta

Masha Allah gwanin Sha’awa tsohuwar jarumar Kannywood Fati Ladan tare da Mijin ta..















Masha Allah gwanin Sha’awa tsohuwar jarumar Kannywood Fati Ladan tare da Mijin ta

A masana’antar kannywood akwai dubban jarumai wadanda suka hada da maza da mata,wadansun su masu Aure wasun su kuma har yanzu basu shiga daga ciki ba.

Tarihi bazai taba mantawa da irin rawar ganin da Fati Ladan tayi ba a cikin masana’antar.

Jarumar tun a baya ta fito a manyan finafinai da dama cikin su akwai Adamcy wanda ta fito tare da jarumai Adam Zango da kuma Sadik Sani Sadik.

Jarumar daga karshe tayi Aure sannan bugu da kari aallah ya azurta su da samun zuri’a da Shettima wanda suke zaune a jihar Kaduna.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon Fati Ladan sin tare da mai gidan nata anan kasa.

Post a Comment

0 Comments