A Karshe dai angano wacce take rawa a Gidan Gala ake zargin Hadiza Gabon ce

A Karshe dai angano wacce take rawa a Gidan Gala ake zargin Hadiza Gabon ce.



A Karshe dai angano wacce take rawa a Gidan Gala ake zargin Hadiza Gabon ce

Idan baku mantaba a watannin baya dasuka wuce wani faifan bidiyon wata jaruma mai kama da Hadiza Gabon ya bayyana inda akaga tana tikar rawa a Gidan Gala.

Wannan bidiyon dai ya matukar jawo cece kuce inda mutane sukaita fadin cewar jaruma Hadiza Gabon ce kasancewar fuskar waccar budurwar tayi kama data Hadiza Gabon kuma fuskar bata fito sosai da sosai ba acikin faifan bidiyon.

Saidai ganin yadda mutane suketa maganganu akan lamarin yasa jaruma Hadiza Gabon tafito kafar sada zumunta ta Instagram ta bayyana cewar wannan faifan bidiyon banata bane.

Ga Asalin vedion Jarumar nan




Post a Comment

0 Comments