Kalli Videon Wata Matshiya tayiwa Aisha Buhari Zagin Kare Dangi wata Sabuwa.

Kalli Videon Wata Matshiya tayiwa Aisha Buhari Zagin Kare Dangi wata Sabuwa.




Wata matashiya daga jahar kaduna tayiwa Aisha Buhari Zagin Kare dangi wata Sabuwa kenan wai inji Yan caca harma tana Mata addu,ar Allah yasa ayanke Mata kafa.


Kalli Videon Wata Matshiya tayiwa Aisha Buhari Zagin Kare Dangi wata Sabuwa.





Hakan ya zone saka makon Kama wani yaro da Aisha Buhari tasa kayi domin yayi Mata rashin kunya akan shafinsa na kafar sada Zumunta wato social media.

Kwana biyu da suka wuce gaba daya kasa duka ta dauka ko,Ina maganar akeyi Baki daya ankama Yaran Yana makaranta ajahar bauchin nigeria.

Ama ahali yanzu bayan anje kotu an samu nasarar bada yaran Mai suna Aminu Muhammd inda yanzu Yana Nan zai koma makaranta zuwa gobe insha Allah.

Ahalin yanzu dai anata CeCe kuce akan abun Daya faru da Aminu Muhammad da kuma Hajiya Aisha Buhari ko,Ina asocial media Maganar ita kawai akeyi Allah Kara Rufa asiri.

Post a Comment

0 Comments