Allah Sarki Kalli Wasu daga Cikin Yayan Marigayi Rabilu Musa ibro daya Mutu ya bari.

Allah Sarki Kalli Wasu daga Cikin Yayan Marigayi Rabilu Musa ibro daya Mutu ya bari.

 

Allah Sarki Kalli Wasu daga Cikin Yayan Marigayi Rabilu Musa ibro daya Mutu ya bari. Wannan Sune Jerin yayan marigayi rabilu musa ibro daya mutu ya bariKamar dai yadda aka sani Marigayin ya rasu ne a shekarar 2014 bayan daya sha fama da rashin lafia.

        Kalli Cikakken vedion Yayan nasa anan.

 



Rabilu Musa ibro ya kasance babban jigo a harkar Finafinan barkwanci a lokacin Rayuwar sa, Muna masa Addu’a Allah Yaji kanshi da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani.

Post a Comment

0 Comments