Anya babu wata a kasa bayan sun hade kansu sunyi wata magana ta bawa mutane mamaki

 Anya babu wata a kasa bayan sun hade kansu sunyi wata magana ta bawa mutane mamaki..


Anya babu wata a kasa bayan sun hade kansu sunyi wata magana ta bawa mutane mamaki


Mawaka zamuce ko kuma jarumai duka dai yanzu sun samu daidaito sun hade kansu waje daya sun zamu tsintsiya madaurinki daya wanda yasa wasu suke ganin ai shikkenan nasara tazo tunda har wa’yannan mutane yanzu suka hade kansu waje daya wanda a baya suke fada a tsakanin su


Daman kuma an dade ana hasashen haka saboda ba haka daman ta kamata da suba ace zabe yana tawowa lokacin samun kudi amma kuma shine lokacin da zasu dinga samun sabani yanzu dai sunga abin bazai haifar musu da da me ido ba sun dawo sun shirya


Ali Nuhu da kuma jarumi Adam a zango suna ganin babu wata tafiya da Rarara zai dauko ya zama shine jagoransu wanda hakan yasa sukayi giman kai suka fice daga waccen tsohuwar tafiyar wacce mawakin ya dauko


Daga cikinsu akwai mawaki Nura m inuwa da kuma mawaki 
Umar m shareef dauka hanya sun dawo sun hade anya kuwa ba wani abu suka shirya ba lokaci ne kawai zai tabbatar mana da haka







Post a Comment

0 Comments