Abin farin ciki hotunan tauraron Dan wasan Kwaikwayo na kasar India Shahrukh Khan, yana gabatar da aikin Umrah!

Hoton Babban Tauraro Shah Rukh Khan Yayi Gabatar da Aikin Umrah a Saudiyya.

Jarumin Ya Gabatar ne Yayin da Ya Gama Aikin Film É—in sa DUNKI a Kasar. Kuma Yace Babu Wani da Zaifi Gamsuwa Dashi Sama da Kammala Aikinsa na Dunki a Saudi..

Sannan Ya Godewa Director É—in Film Watau Rajkumar Hirani Tare da Sauran Ma’aikatan Wannan Film Daga Karshe Ya Godewa Gwamnatin Kasar da ta Basu Wannan Dama.

Post a Comment

0 Comments