Yadda Hadiza ta tambayi mawaki Aminu ala cewa ta taɓa sakin matansa gaba daya

Yadda Hadiza ta tambayi mawaki Aminu ala cewa ta taɓa sakin matansa gaba daya

$ads={1}











$ads={2}

 Yadda Hadiza ta tambayi mawaki Aminu ala cewa ta taɓa sakin matansa gaba daya

 

Read Also
Yadda ake Kiraba tare da katiba
Mtn TikTok Free Browsing Cheat Using Stark Vpn | Free Browsing Cheat 2022

zafafan hotinan ummi rahab

Related Articles

Yadda wani Dattijo ya kasa samari hanasin a wajen auren wata tsaleliyar budurwa
38 seconds ago
Tofa yadda sadiya Kabala tayi wata shiga wanda mutane sukayi Allah wadai da ita
4 hours ago
Alhamdulillah mutane sun yaba da irin shigar mutuncin da jaruman kannywood sukayi a bikin Halima atete
8 hours ago
Adam a zango yana neman addu’ar ku saboda yarsa bata da lafiya tana cikin wani hali
12 hours ago
YADDA AKE SA WHATSAPP YA DINGA BADA AMSA DA KANSA


 
To wannan jarumar dai ta zo da wani salo wanda duk wanda yake bibiyarta dole ta nishadantar dashi sannan kuma ta bashi mamaki saboda yadda yake take zakulo wasu tambayoyi ga wa’yanda ta gayyata wannan zauren nata kuma alhamdulillah shirye shiryen suna tafiya cikin aminci da kuma tsari

Idan baku mantaba akwanakin baya wani labari ya karade shafukan sada zumunta cewa mawaki Aminu ala ta saki matansa gaba dayan su wanda Mutane sunyi mamakin jin wannan labarin wasu ma suna karyatawa ai wanan kamar bame yiyuwa bane

Sai dai kuma yayi da ya tashi bayar da amsa ya nuna cewa ka kamar matan ba wani yawa ne da suba amma da yake kasan abu inda kace yazo media kowa da yadda zaiyi rubutu akansa zata iya yiyuwa ma mayar dayace ko kuma biyu amma yadda wancen labarin ya nuna kamar matan hudu ne Babu shakka abinda

 Hadiza gabon take shine zaina cire mutane daga tsammani da gane gaskiya yadda labarin da ake yadawa akan wasu yake alhamdulillah wannan shirin nata yana bawa mutane sha’awa kuma ana karuwa




Post a Comment

0 Comments