Dalilin Da Yasa Namiji Sabon Aure Bai Jimawa Akan Matarsa Bai Kawo Ba. Mace Kuma Bata Kawowa A Farkon Soma Jima’i
$ads={1}
_*═─✿ Ga Dalilin Da Yasa Namiji Sabon Aure Bai Jimawa Akan Matarsa Bai Kawo Ba. Mace Kuma Bata Kawowa A Farkon Soma Jima’i═─✿*_
$ads={1}
Daga lokacin da ya ci gaba da saduwa da matarsa, zai ga yana kara lokaci kamin yayi zuwan kai har daga karshe zai dawo daidai da yadda halittar sa na Jima’i yake.
$ads={2}
Ga angon daya samu kansa a irin wannan hali kada ya daga hankalinsa ko ya dauka yana dauke da wata cuta ne, abun ba haka yake ba. Kawai abunda ya kamata yayi shine ya kasance yana yawan gudanar da Jima’i akalla kullum sau biyu ko uku cikin karamin lokaci zai ga ya soma Jimawa.
$ads={2}
Masu irin wannan matsalar idan suka lura zasu ga cewa, Jima’insu na farko suna saurin zuwan kai, amma kuma idan suka koma na biyu suna daukan lokaci kamin su yi zuwan kai, da zasu kara na uku zasu jima fiye dana biyu. To haka abun yake. Yawan gudanar da Jima’i yana hana saurin zuwan kai.
$ads={2}
Haka nan kuma sabbin angwayen da suke da wannan matsalar kada su jewa iyalansu a lokacin da suka zaku, suka kamu da sha’awar Jima’i, idan har sun tinkari matansu a irin wannan yanayin suna ma iya kawowa kamin ma su shiga.
$ads={2}
Don haka kada su yi doguwar wasannin motsa sha’awa. Haka nan kuma idan matansu masu ni’ima ne sosai nan ma suna iya zuwan kai da wuri a saduwan farko, hakan ma ba matsala bane sai dai ga namijin da sai ya huta yake sake mikewa yana iya cutar da matarsa kamin ya sake komawa ganin a lokacin data soma daukar zafi a lokacin shi kuma yayi sanyi.
0 Comments