Ana Mana auran sha’awa ne cewar tsohuwar jarumar kannywood fatee Muhammad
$ads={1}
Ana Mana auran sha’awa ne cewar tsohuwar jarumar kannywood fatee Muhammad
Menu
AREEWA MEDIA
Search for
Home/Labaran Kannywood
Labaran Kannywood
Ana Mana auran sha’awa ne cewar tsohuwar jarumar kannywood fatee Muhammad
Photo of admin admin2 hours ago0 80 1 minute read
$ads={2}
Ana Mana auran sha’awa ne cewar tsohuwar jarumar kannywood fatee Muhammad
Read Also
Yadda ake Kiraba tare da katiba
Mtn TikTok Free Browsing Cheat Using Stark Vpn | Free Browsing Cheat 2022
zafafan hotinan ummi rahab
Related Articles
Da alama a Nigeria za ayi Shari’ar su Mr442 wani abu da baku saniba akan wannan shari’ar
1 min ago
Yadda Hadiza ta tambayi mawaki Aminu ala cewa ta taɓa sakin matansa gaba daya
9 mins ago
Hadiza tayi wani shiri mai matukar mahimmanci akan cin zarafi a Social media
2 hours ago
Tofa kunji wata magana wacce wani malami ya fada na cewa duk yan kannywood jahilai abun ya musu ciwo
4 hours ago
YADDA AKE SA WHATSAPP YA DINGA BADA AMSA DA KANSA
Idan aka kalli wannan abinda wannan jarumar ta fada babu shakka gaskiya hakane domin duk wanda zai auri yar Film zaka sameshi ya taba aure ko kuma yana da aure wannan shine yake Tabbatar da haka amma kuma wani hanzari ba guduba idan bera na sata ai daddawa ma da warunta
Idan kuma kalli yadda jaruman kannywood suke yanayin shigarsu zaku Tabbatar da cewa ai suna da lefin su a wannan zamanin yadda sha’awa tayiwa samari yawa dole idan saurayi ya kalli yadda matan kannywood suke wata shigar amma kuma hakan ba uzuri bane
Yanzu dai wannan maganar da fatee Muhammad ta fada Gaskiya ne tana kan layi domin da ace ba auren sha’awa akewa jaruman kannywood ba da bazasuna fitowa daga igidajen mazajensu da wuri ba amma kunga da yake hakane maganar ta daga jaruma tayai aure bayan wani lokaci kadan sai aga ta fito
Allah dai ya kyauta amma wannan rayuwar akwai gyara acikinta dole jama’a sai sun gyara sannan Allah zai gyara su amma wannan mutuwar auren ba karamar masifa bace wacce take damun al’umma sai dai Allah yayi mana maganjnta
0 Comments