Babban Bankin Najeriya CBN zai daina buga takardun kuɗin ₦5 ₦10 ₦20 nan da sabuwar shekara

Babban Bankin Najeriya CBN zai daina buga takardun kuɗin ₦5 ₦10 ₦20 nan da sabuwar shekara

Wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun Babban daraktan kuɗin bankin ta bayyana cewar dalilin ɗaukar wannan mataki shine, a halin yanzu waɗannan ƙananan kuɗaɗen ₦5 ₦10 da ₦20 kusan za'a iya cewa bugasu bai da wani tasiri ga cigaban tattalin arziƙin ƙasar saboda ko ruwan sha ba zasu iya siya ba

Kuna goyon bayan wannan mataki na CBN?

Post a Comment

0 Comments