A gobe Alhamis ne idan Allah ya kaimu Kotun Ƙolin Najeriya zata raba gardama tsakanin Gwaman jihar Kano Abba gida-gida da Nasiru Yusuf Gawuna, muna son jin ra'ayoyinku shin tsakanin Abba K Yusuf da Nasiru Gawuna wa kuke yiwa fatan samun nasara a wannan Shari'a?
Muna roƙon duk wanda ya gama kaɗa ƙuri'arsa ya tura wannan akwatin zaɓe zuwa sauran groups din jama'a su samu damar kaɗa tasu ƙuri'ar ga wanda suke so a tsakanin waɗannan mutane biyu kuma zamu faɗi sakamakon farko na zaɓen idan Allah ya kaimu gobe
muna son jin ra'ayoyinku shin tsakanin Abba K Yusuf da Nasiru Gawuna wa kuke yiwa fatan samun nasara a wannan Shari'a?


0 Comments