Shekarata 28 kuma har yanzu ni budurwa ce ban sa ɗa Namiji ba—Hadiza Gabon...







Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood Hadiza Gabon ta ce kada fa jama'a su riƙa yi mata kallon wata uwa ko kuma babbar macce, 



saboda ita a halin yanzu shekarunta 28 kuma cikakkiyar budurwa ce ɗanya shakaf bata taɓa sanin ɗa namiji ba




Post a Comment

0 Comments