Kalli Bidiyon yadda kishiyarta ta konata da ruwan Zafi sbd tsabar rashin imani 👇











kai duniya Ina zaki damu wannan matar da kuke gani kishiyarta ce Ta konata da ruwan Zafi saboda tsabar rashin imani ba tare da tayi mata laifin komai ba kuma Ta lakada mata dukan tsiya

kamar yadda matar Ta bayyanawa duniya da bakinta Cikin faifain Bidiyon da kuke gani yanzu

Allah yakyuta yakuma sa mufi kafin zuciyarmu

gani


KALLI VIDEO 👇


Post a Comment

0 Comments