TAMBAYA: Me shari’ah ya ce game da aikin mace mai aure da yin mua’mula da maza a wurin aiki?











TAMBAYA: Me shari’ah ya ce game da aikin mace mai aure da yin mua'mula da maza a wurin aiki? Tare da Imam Bello Mai-Iyali
-------------------

Mata su sanya suturar kamala, su kare mutuncinsu, su kuma maza su runtse idanunsu, kuma su karrama matan. A kaucewa kadaita tsakanin
namiji da mace, abi ka’idojin aiki, kuma ayi aikin batare da kwarkwasa ba, ko rangwada, da sauran kissa irin ta mata. Ayi komai kai tsaye
kawai. A kame daga hira da tsawon zama tare da sakin fuska mara kangado.

Cikakken bayani a 👇



Post a Comment

0 Comments