Mahaifiyar shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, Abba El-Mustapha ta rasu....











Mahaifiyar shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, Abba El-Mustapha ta rasu.

El-Mustapha ne ya sanar da labarin rashin da ya yi a ranar Talata, 29 ga watan Agusta.

Manyan jaruman Kannywood sun taya abokin sana’ar nasu alhinin wannan babban rashi da ya yi.



KALLI VIDEO 👇



Post a Comment

0 Comments