Marigayi Malam Abubakar Giro Argungu Ya Rasu Ne Bayan Jinyar Da Yayi Ta Dan Takaitaccen Lokaci A Birnin Kebbi, Za’ayi Jana’izar Gobe Alhamis In Sha Allah. Allah Yajikansa Yaimasa Rahama Da Dukkanin Musulmai 🤲 Idan Tamu Tazo Allah Kasa Mucika Da Imani.
KALLI VIDEO 👇



0 Comments