Jaruma Nafisat Abdullahi tasha Suka Kan Wani Faifan Vedion ta daya Karade Shafukan Sada Zumunta ita da wani Bature Saman Iska.

Jaruma Nafisat Abdullahi tasha Suka Kan Wani Faifan Vedion ta daya Karade Shafukan Sada Zumunta ita da wani Bature Saman Iska.

Fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood Nafisat Abdullahi da akafi sani da Nafisat sai wata ta wallafa wata faifan vedio a shafinta na Instagram ita da wani baturiya a kasar dubai inda yake koya mata hawan farashut.

KALLI VIDEO 👇👇👇

Saidai bidiyon yadda akaganta wani kato yana rungumeta suna yawo a sama ya matukar janyo cece kuce hatta masoyan jarumar basuji dadin ganin wannan bidiyon ba inda suke fadin hakan baidace ba.

Ga vedion nan a kasa domin ganin abinda ya faru.

Post a Comment

0 Comments