Rayuwa babu tabbas mutuwar wasu Amarya da Ango ta tsorata mutane bayan wayar gari da akai da ganin su sun zama hawa.
A yadda labarin ya bayyana ance kwana biyu da shagalin bikin suka tare sai ganin gawar su akai a dakin da suke kwance.
Ana zargin ko wani abu suka ci su biyun wanda yayi sama diyar mutuwar su, wasu kuma na ganin ko kashe su akai.
0 Comments