Mota A Hanyarsu Ta Zuwa Kaduna.
Yadda Aka Yi Jana izar ‘Yan Mutum Sha Daya Da Safiyar Yau Na Litini, Wadanda Allah Yayiwa Rasuwa Sakamakon Hadarin Mota Daga Garin Dugabau Na Karamar Hukumar Kabo Zuwa Garin Kachia Na Jihar Kaduna.
Muna Addua Allah SWT Ya Gafartamusu Yasa Aljannah Firdous Ce Makoma.
daga Harisu Abdullahi Balan..👇👇
0 Comments