Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Matashi Yayi Garkuwa da Yaro Karami, bayan kuma an biya Kudin Fansa Yayi rami ya binneshi da ransa.

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Matashi Yayi Garkuwa da Yaro Karami, bayan kuma an biya Kudin Fansa Yayi rami ya binneshi da ransa.

Jaridar Rariya Hausa ta ruwaito rahoton Yadda wani matashi yayi Garkuwa da yaro karami kuma ya kasheshi bayan an biya kudin fansa.

Yaro Ɗan Shekara Uku Da Abubakar Abdul’aziz Ya Yi Garkuwa Da Shi, Bayan An Biya Kuɗin Fansa Naira Dubu Ɗari Da Hamsin Ya Haƙa Rami Ya Binne Shi Da Ransa A Karamar Hukumar Musawa Ta Jihar Katsina

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Daga Jamilu Dabawa, Katsina

Post a Comment

0 Comments