An Saki Hotunan Tsaraicin Sabuwar Salma Ta Shirin Kwana Casa’in Yanzu-Yanzu

 








An Saki Hotunan Tsaraicin Sabuwar Salma Ta Shirin Kwana Casa’in Yanzu-Yanzu


Cikakken sunan jarumar Mufida inkiyar ta kuma Princess Mufida ta kasance a baya babbar mawakiyar Hausa Hiphop da R&B ce domin kuwa tarbi lambobin yabo da dama a cikin sana’ar wakar wato Awards.


Sai daga baya ne jarumar ta sami kanta a matsayin wadda ta maye gurbin Maryuda Yusuf a cikin shirin nan mai dogon zango na Kwana Casa’in.

Sai dai bayan bayyanar wadannan hotunan nata datayi a baya ya matukar bawa duniya mamaki.

Shin mene fatan ku akan sabuwar jarumar?


Post a Comment

0 Comments