An bayyana manya manyan abubuwa guda (61) da suke haddasa mutuwar aure a wannan zamani

An bayyana manya manyan abubuwa guda (61) da suke haddasa mutuwar aure a wannan zamani.....













Kamar yadda wasu daga cikin ku suka sani rayuwar Aure anginata ne akan nutsuwa da soyayya da kuma tausayi a tsakanin Miji da Matarsa tare da fashimtar juna da mutuntawa da kyakkyawan zama, to a haka ne Miji da Mata zasu yi rayuwa mai tsawo.




Ba tate da wani ya shiga hakkin wani ba wannan yasa haidan yake k inai kawo da zirga-zirga da kulle-kulle wajan lalata harkar aure, sabida yasan idan aure ya lalace to komai ma zai iya lalacewa.

Don haka aka bayyana wasu dalilai guda sittin da daya (61) wanda ake tunanin suke suke kawo mutuwar aure.

Ga dalilan kamar haka.



Al-Adu
Rashin Ilimin Zamantakewar Aure
Rashin Zabin Matar Kirki Ta Gari
Auren Babu Soyayya Daga Miji K0 1
Gaggawar Yin Aure Batare Da MutL
Shirya Ba
Banbancin Ilimi
Rashin Binciken Halin Miji Kafin Au
Rashin Binciken Halin Mata Kafin A
Matsalar Iyayen Miji
Matsalar Iyayen Mata
Matsalar Dangin Miji
Matsalar Dangin Mace
Rashin Tsafta
Rashin Iya Kwalliya
Rashin Iya Magana
Rashin Ciyarwa
Rashin Iya Kwanciyar Aure
Rashin Adalci
Goyon Kaka (Yar Shagwaba)
Auren Kisa Wuta
Zaman Gidan Haya
Ruwan Ido Wajen Neman Aure
Auren Bariki
Auren Mace Don Kudinta
Auren Dole
Matsalar Talauci
Matsalar Qawaye
Zafin Kishi
Rashin Haihuwa
Rashin Ladabi
Rashin Kunya
Shaye-Shayen Kayan Maye
Qannen Miji
Qannen Amarya
Abokan Miji
Sata
Gulma
Tsananin Damuwa
Rashi Lafiyar Mace Wajen Gamsar Da Miji
Rashin Lafiyar Miji Wajen Gamsar Da
Matarshi
Sharrin Bokaye
Rashin Shawara Tsakanin Miji Da Mata
Aikin Mace (Ta Zama Yar Kasuwa K0
Ma’aikaciya)
Rashin Ilimi Da Samun Wayewa Akan
Aure
Rashin Daukar Nauyin Iyali Wajen Basu
Haqqi
cm Bashi Ayi Aure
Yawan Tafiye—Tafiye (Bala Guro)
Yawan Zuwa Unguwa
cm Amanar Aure Daga Miji K0 Mata
Shigar Da Qawaye K0 Abokai Cikin Harkar Iyali
Rashin Kula Da Addini
Girman Kan xaya Daga Cikin Ma’aurata
Rashin xaukar Aure A Matsayin Ibada
Butulci Da Manta Alheri
Samun Larura K0 Wani Ciwo Mai Tsanani
Yawan Shigar Iyaye Cikin Harkar Aure
Al’mubazzaranci
Rashin Godiya
Mummunan Zato
Rashin Nuna Tausayi Da Damuwa Da
Juna.

Post a Comment

0 Comments