Yanzu Yanzu Rigima Ta Barke Akan Sabuwar Wakar Da Dauda Kahutu Rarara Yasaki Ta Baba Ya Sauka Da Kwari Aisha Humaira Ta Shigarwa Rarara Rigimar Kalli Cikakken Video Kagani…

Yanzu Yanzu Rigima Ta Barke Akan Sabuwar Wakar Da Dauda Kahutu Rarara Yasaki Ta Baba Ya Sauka Da Kwari Aisha Humaira Ta Shigarwa Rarara Rigimar Kalli Cikakken Video Kagani… 

Allah sarki kalli video Yadda Aisha Humaira ta fashe da kuka akan abinda ya faruFitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Aisha Humaira tahau kan sabuwar wakar Dauda kahutu rarara mai suna “Baba ya dauka da kwari”

Idan dai baku mantaba bayan kammala zaben gwamnan jahar kano ansamu wasu bata gari wanda suka kona ofishin Dauda kahutu rarara, da gidansa dakuma motocinsa.

Lamarin da baiyiwa alumma dadi ba domin hakan ba karamin asara ya janyowa mawakin ba da abokinsa Baban cinedu wanda shima an kona masa ofishin tareda kwashe masa wasu kayan.

Bayan sakar sabuwar wakarne dai Aisha Humaira ta hau kan wakar inda take kwaikwayo tareda nuna bakin cikin abinda akaiwa uban gidan nata Dauda kahutu rarara.

Ga video

Post a Comment

0 Comments