Wan Nan shine dalilin daya sa matan Fulani su kafi matan hausawa iya kwanciyar Aure.

 










Wan Nan shine dalilin daya sa matan Fulani su kafi matan hausawa iya kwanciyar Aure.


Hakikanin gaskiya akwai wasu abubuwa masu mutukar yawan gaske dake babban tamu tsakanin mu da ya’yan Fulani gurin iya faranta ran Mai gida ta hanyar saduwar aure burin kowanne namiji samun farin ciki dalilin gamsuwa da iyalinsa farko kisan yadda zaki gyara jikinki ki zama mai tsafta.





Wan nan na daya daga cikin abun dake daukar hankalin maza gurin wasu matan awaje san nan kuma kisan abubuwan dake faranta ransa da kuma abubuwan dake bata ransa hakan shima yana tai makawa gurin samun zuciyar namiji domin shi namiji fa dan lalla shine ki zama mai kokarin sashi farin ciki idan kin ganshi cikin baki ciki.


Za kuga wasu matan baki daya Basu san yadda zasu sanya mazansu farin ciki ba taya kike tunani zaki hanashi karo Miki kishiya bayan baki dauki matakin hakan ba kece zaki dauki matakin sanya shi farin cikin da zai sashi kau da kansa akan kowacce mace mutukar baki san wadan nan han yoyin ba tabbas akwai matsala babba.




Post a Comment

0 Comments