Tonon Asiri Ɓullar Bidiyon Tsiraichin Ummi Rahab Ya Tashi Hankalin Jaruma Maryam KK

 


Tonon Asiri Ɓullar Bidiyon Tsiraichin Ummi Rahab Ya Tashi Hankalin Jaruma Maryam KK.


Kamar Yadda Kuka Sani Acikin Satinnan Ne Da Wanda Ya Wuce Wata Bidiyo Ta Bulla Game Da Jarumar kannywood mai Lokaci Wato Ummi Rahab, Tana Sanye Da Wasu Kaya Da Suka Bayyana Wani Bangare Na Jikinta.


Sai Dai Bullar Bidiyon Ya Bar Baya Da Kura Biyo Bayan Rohotanni Sun Bayyana Cewa Ankusa Aurenta, Sai Kuma Ga Bullar Bidiyo A Kwanannan, Wanda Hakan Yake Alakanta Ana So A Tozartatane.


Jarumar Kannywood Maryam KK Ta Magantu Tun Bayan Fitar Bidiyon Ummi Rahab A Kafar Sada Zumunta, Sannan Ya Wallafa Wasu Bidiyoyi A Shafinta Na Instagram Tana Mai Bayyana Sharrin Abokai Mata.


A Yanzu Jaruma Maryam KK Ta Sake Fitar Da Wani Bidiyo Da Take Tsokaci Akan Mutanen Da Suke Jin Dadi Idan Aka Tona Asirin Wani Ko Wata Musamman A Masana’antar Kannywood


Ga Bidiyon sai kukala 👇💯



Post a Comment

0 Comments