Safara’u Da Mr 442 Sun Dakko Hanyar Lalacewa Tarbiyyar rayuwa yaran arewa Kalli wani sannan iskancin da suka kawo Innalilahi

 


Safara’u Da Mr 442 Sun Dakko Hanyar Lalacewa Tarbiyyar rayuwa yaran arewa Kalli wani sannan iskancin da suka kawo Innalilahi.


Innalillahi Gaskiya Ya Kamata A dauki mataki Akan Safara’u Kwana Chasa’in da kuma 442 kamar yadda a yanzu haka sun Aikata Wani Abun wanda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki.


Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa ya Kamata a dakatar da Safara’u Kwana Chasa’in Akan abinda take aikitawa da mawaki 442,


A yanzu haka mutane da yawa Suna zagin Safara’u Kwana Chasa’in Akan abinda take domin a yanzu haka wasu daga cikin masoyan ta basa faba mata Gaskiya Akan abinda take Aikatawa.


Kuma Hakan bai daceba ba a yanzu haka Safara’u kwana chasain sun Aikata abinda bai daceba ba ita da mai gidan ta 442 a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga abinda ya faru.


Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga abinda Safara’u da 442 sukayi kuma a yanzu haka Sabon video waka suke dauka nuna fatan allah ya shirye su.


A Wani Labarin Na Daban Kuma

Hukumar kula da kafafen sadarwa ta NBC a Najeriya ta haramta waƙar ‘Warr’, wadda sanannen mawaƙin Hausa Ado Isa Gwanja ya yi a baya-bayan nan.


A sanarwar da NBC ta fitar ta ce waƙar ‘Warr’ ta bayyana rashin tarbiyya da kalaman da ba su dace ba.


Hukumar ta ce ”a cikin waƙar akwai zagi kai tsaye da kuma nuna yadda wasu ke tangadi bayan sun bugu da barasa ko kuma giya.”


NBC ta ma yanko wasu baituka daga wakar da ta ce zagi ne ƙarara a cikinsu, kamar haka;


”….Kafin a san mu ai mun ci kashin Ubanmu…


”…Zani zo bari in shafa hoda, ko kin zo da ke da hodar ku ubanku zan ci, warr…


”…Kowa yace zai hana mu uban sa zan ci…


Baya ga kalaman da ta ce sun saɓa doka, NBC ta ce a hoton bidiyon waƙar ta ‘Warr’ wadda yanzu haka ta karaɗe shafukan sada zumunta da kuma Youtube, an nuna yadda ake shan barasa kai tsaye.


NBC ta ce hakan ya saɓa sashe na 3.18.2, da kuma na 3.9 na hukumar kula da kafafen sadarwa ta Najeriya.


Bugu da ƙari, NBC ta nuna damuwa kan yadda ake ta yaɗa waƙar a wasu gidajen talabijin na Arewacin Najeriya, wanda hakan ya sa take tunanin cewa kafofin ba su saurari waƙar da kyau ba kafin su saka ta duniya ta gani.


Waƙoƙin ‘Warr’ da ‘Cass’ da Ado Gwanjo ya saki a baya-bayan nan na daga cikin waƙoƙin da suka ja hankali sosai a tsakanin matasa a Arewacin Najeriya, musamman irin yadda suke kwaikwayon baitukansu a shafukansu na TikTok.


Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka

Post a Comment

0 Comments