An Bayyana Wani Faifan Videon Iskancin Rahàma Sadau.


An Bankado Wani Faifan Videon Iskancin Rahàma Sadau

Jarumar nan da ta shara a Kannywood da kuma Nollywood Rahama Sadau ta bayyana a cikin wani fefen bidiyo a cikin shiga ta irin mutanen kudu, 


kamar yadda majiyar mu ta ci karo da bidiyon, mun lura ta dauke shi ne a wajen wani shiri da suke shirin dauka a kudancin Najeriya wato Nigerian Film a turance.



Bayan wanda ya kai jarumar harta fara taka rawa a finafinan kudun Uzee Usman ya wallafa bidiyon a shafin sa na Tiktok,mutane da dama sun kalubalanci jarumar duba da yanayin shigar datayi duk da ba’a garin Hausawa akayi bidiyon ba.



Kalli cikakken video 👇👇👇👇👇👇




Post a Comment

0 Comments