Ni babu wanda nakeso Aduniya sai malam Pantami hakan tasa har yanzu banyi aure ba cewar jaruma Hadiza Aliyu Gobon

 


Ni babu wanda nakeso Aduniya sai malam Pantami hakan tasa har yanzu banyi aure ba cewar jaruma Hadiza Aliyu Gobon.


Ni babu wanda nakeso Aduniya sai malam Pantami hakan tasa har yanzu banyi aure ba cewar jaruma Hadiza Aliyu Gobon tirkashi jaruma Hadiza Gobon ta bayyana tsan tsar soyayyar ta ga malam Pantami wanda hakan nada alaka da rashin auranta har yanzu.


Kamar yadda social media ta dauka kwanakin baya akan yadda soyayyar malam Isah Aliyu Pantami take da kuma jarumar shirya fina finan hausa wato Hajiya Hadiza Aliyu Gobon take maganar gaskiya Jarumar ta bayyana asalin soyayyar ta ga malam inda kuma ta kara da cewa tabbas da soyayyar malam zata mutu.




Post a Comment

0 Comments