Mutane Sun Boye Kudin Su: Bankuna Sun Koma Ci Yo Bashi Wajen CBN Read more: https://hausa.legit.ng/news/1530198-mutane-sun-boye-kudin-su-bankuna-sun-koma-ci-yo-bashi-wajen-cbn

 


Mutane Sun Boye Kudin Su: Bankuna Sun Koma Ci Yo Bashi Wajen CBN Read more:


Bankunan kasuwanci a Najeriya sun ci yo bashin N240.57bn daga babban bankin Najeriya (CBN) Bayanai daga babban bankin sun nuna cewa waɗannan bankunan sun ci yo bashin sama da N240bn domin gudanar da ayyukan su Bankunan suna ciyo bashin ne daga CBN ta hanyar Standing Lending Facility (SLF) wani ma'auni na ƙayyade kuɗin ruwa DUBA NAN: 


Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai Bankunan kasuwanci da suka haɗa da Access Bank, First Bank, da United Bank of Africa, sun yi amfani da tsarin babban bankin Najeriya na Standing Lending Facility (SLF) domin samun kuɗaɗen cigaba da ayyukan su. 


Tsarin 'standing lending facility' wani tsari ne wanda manyan bankuna suke ba bankunan kasuwanci da ke fama da matsalar kuɗi ta wucin gadi, bashi na ɗan ƙaramin lokaci. Read more: https://hausa.legit.ng/news/1530198-mutane-sun-boye-kudin-su-bankuna-sun-koma-ci-yo-bashi-wajen-cbn/

Hakan yana bayar da dama bankunan su yi amfani da kuɗaden su wajen wasu harkokin, sannan su cike giɓin da suka samu a ƙarshen kowace rana.

 RECOMMENDED FOR YOU Karin bayani: Dan takarar APC a Sokoto ya lallasa mataimakin gwamna, ya las... A cewar bayanan da aka samu daga CBN, bashin da bankunan suka ci ta hanyar SLF ya kai N240.57bn ya zuwa ranar Laraba, 11 ga watan Afirilun 2023. 


LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng Read more: https://hausa.legit.ng/news/1530198-mutane-sun-boye-kudin-su-bankuna-sun-koma-ci-yo-bashi-wajen-cbn/

Post a Comment

0 Comments