Abubuwan da Ya Kamata Ku Sani Game da Aisha Binani, Zababbiyar Gwamnan Jihar Adamawa

 


Abubuwan da Ya Kamata Ku Sani Game da Aisha Binani, Zababbiyar Gwamnan Jihar Adamawa .


Gida Labarai LABARAI Abubuwan da Ya Kamata Ku Sani Game da Aisha Binani, Zababbiyar Gwamnan Jihar Adamawa Lahadi, Afirilu 16, 2023 at 1:56 Yamma daga Salisu Ibrahim An ayyana Aisha Binani a matsayin wacce ta lashe zaben gwamnan jihar Adamawa da ke Arewa maso Gabas Rahotonmu ya bayyana bayanai masu muhimmanci da ya kamata ku sani game da Aisha Dahiru Binani, sanata a Adamawa A bangare guda, INEC ta soke ayyana Binani a matsayin wacce ta kashe zaben, hukumar ta bayyana dalilinta na yin hakan DUBA NAN: 

Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai Jihar Adamawa - A ranar Lahadi 16 Afirilu, 2023 aka ayyana Aisha Dahiru Binani ta jam’iyyar APC a matsayin wacce ta lashe zaben gwmanan jihar Adamawa. 

An sanar da hakan ne tare da bayyana cewa, Binani ta lallasa gwamna mai ci a jihar na jam’iyyar PDP, Umaru Fintiri. Read more: https://hausa.legit.ng/news/1530464-abubuwan-da-ya-kamata-ku-sani-game-da-aisha-binani-zababbiyar-gwamnan-jihar-adamawa/

To amma meye kuka sani game da Aisha Binani? Kuma meye tarihin siyasa da ayyukanta? Mun tattar muku bayanai game da ita. Read more: https://hausa.legit.ng/news/1530464-abubuwan-da-ya-kamata-ku-sani-game-da-aisha-binani-zababbiyar-gwamnan-jihar-adamawa/

Post a Comment

0 Comments