Masu yaɗa cewa na saki matata ƙarya suke yi muna nan tare har yanzu inji Adam A Zango

 


Masu yaɗa cewa na saki matata ƙarya suke yi muna nan tare har yanzu inji Adam A Zango.


Jarumi Adam Abdullahi Zango wanda aka fi sani da Adam A Zango ya fito ya ƙarya ta Labaran jita – jita da ake ta yaɗawa na, saki matar sa.


Ana yaɗa labaran jita jita ne cewa ” Adam A Zango ya aikawa da matar sa Safia Chalawa takardar saki saboda zata kai shi ƙara kotu, gudun karta tona masa asiri shine ya sake ta.


A Kwankin baya Bayan Fadan Adam A Zango da Matar Sa Yanzu Dai an Samu masalaha Inda ta Koma Dakin mijin ta na Sinna Muna Fatan Allah Yabasu Zaman Lafiya da Junan Su Ameen.

Post a Comment

0 Comments