Innalilahi Wa’inna ilaihi Raji’un Kalli Yadda Gobara Ta Sake Tashi a Wasu Kasuwanni Biyu a Jihar Kano / Ganduje……

Innalilahi Wa’inna ilaihi Raji’un Kalli Yadda Gobara Ta Sake Tashi a Wasu Kasuwanni Biyu a Jihar Kano / Ganduje……

An kuma samun tashin gobara a wasu kasuwannin jihar Kano.

Gobarar dai ta laƙume shaguna da dama ta janyo asarar miliyoyin naira.

A cikin ƴan kwanakin nan an samu yawaitar tashin gobara a Kano.

Kuce gaba da bibiyar wanna shafin namu Mai albarka.

Post a Comment

0 Comments