DA DUMI-DUMINSA:ZA'A GA JINJIRIN WATAN SHAWWAL YAU ALHAMIS!

 


DA DUMI-DUMINSA:ZA'A GA JINJIRIN WATAN SHAWWAL YAU ALHAMIS!


Wata yanzu da nake muku Rubutun nan bai cika awa buyu da haihuwa ba an haifeshi karfe 5:13 na a Burujin Himlu Asuba karfe 5:29 ya bar Himlu yanzu zuwa Burujin Sauru anan zai kwana biyu da rabi, kuma yau zai hudo Duniyar mu karfe 6:18 am zai fadi karfe 7:4 pm saboda haka idan Rana ta fadi 6:38pm shi kuma Wata sai 7:04 kenan akwai tazarar mintuna kusan 28 saboda haka duhun da za'a iya ganinsa a nan Nigeria daga bangaran yamma maso Arewa. Alhamdulillah Allah shine mafi sani muna rokon ya datar damu.

Post a Comment

0 Comments