Bidiyon Bazawara Tana Rungumar Tsoho Ya Dauki Hankalin Mutane A Shafukan Sada Zumunta

 



Bidiyon Bazawara Tana Rungumar Tsoho Ya Dauki Hankalin Mutane A Shafukan Sada Zumunta



Duniya kenan idan daran ka zaka sha kallo wani Abu ya daure maka kai wani abun kuma ya baka mamaki wani kuma sai dai ma ya baka dariya kamar dai yadda mukai karo da wani hot hoton amarya da ango.


Da fatan kunga wannan hotan kuma zaku taya su da addu’a Allah yabasu zaman lafiya da kuma kaunar juna ya kuma basu zuri’a ta gari domin shine ribar auran.


Wanda basu da aure gwauraye ne muna fatan Allah ya kawo lokacin yin auran ga duk kan wanda yake San yayi auran wanda kuma baya Sanyin auran Allah kar kabarshi ya cutar da yaran wasu.



Post a Comment

0 Comments