Qalu Innalillahi yadda Mijin ta Ya Cire Mata Hannu Daya kafa Daya Yanzu a…












Qalu Innalillahi yadda Mijin ta Ya Cire Mata Hannu Daya kafa Daya Yanzu a Inda Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Matukar Girgiza Al’umma.


Tabbas Wannan Mata Babu Shakka Jama’a Sunyi Matukar Tausaya Mata Sosai da Sosai Inda Kowa Ke Toffa Albarkacin Bakin Sa Akan Wannan Lamari.


Muna Rokon Allah Ubangiji Subuhana’hu Wata’ala Ya Bata Lafiya Shikuma Wannan Miji Yakamata Ya Karbi Hukunci Dai Dai da Abunda ya Aikata.


Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na

Post a Comment

0 Comments