Innalillahi Wa'inna'ilaihi Raji'un Allah Yayiwa Fatima Rasuwa Ma'aikaciyar Premier Radio👇

Innalillahi Wa'inna'ilaihi Raji'un Allah Yayiwa Fatima Rasuwa Ma'aikaciyar Premier Radio👇

Assalmau alaikum barkanmu da wannan lokaci me albarka,

Allah yayima premium radio Allah yayimata Rasuwa ..

Allahu Akbar Allah kajikanta da rahma kasa Mutuwa ta zamhutu agareki ...

Wannan Mutuwa ta jijjiga Mutane Musamman yan uwanta musulami wannda suke aiki tare

Allah yagafartamata duniya da lahira kasa kayafenata zunubanta 

Post a Comment

0 Comments