Kotun Tace Za’a Cigaba Da Karbar Tsofaffun Takardun Kudi 500 Da 1000 Har Zuwa 31 Ga Watan Disambar 2023 Kalli Bidiyon Zaman Kotun…







yanzu yanzu Kotun Koli Tace Za’a Cigaba Da Karbar Tsohon Kudi Na Naira Dubu Daya Da Naira Dari Biyar Wanda Bahari Yace Andena Karba Yanzu Andawo. 


Domin Mutane Dayawa Sunshiga Cikin Wani Hali Saboda Wannan Rashin Karbar Kudin Da Aka Dena Karbar Su Hakan Yasa Mutane Suke Ta Kuka Akan Hakan.


Nan Muka Kawo Muku Karshen Wannan Labarin Muna Godiya Da Kasancewa Dakuke Damu a Wannan Gida Mai Albarka Mai Farin jini Na

Post a Comment

0 Comments